Résumé de l'épisode
Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 27-4-1448 09-10-2026 1. Ayar ba ta kore kaddara. 2. Wasu daga cikin hikimomin da suka sa Allah ya jarrabci Muminai a Uhudu. 3. Yadda Malamai suka fassara kalmar "أو ادفعوا" . 4. Me ya sa ba a ambaci sunan wanda ya ce da munafukai ku fito ku yi yaki ba? 5. Abubuwan da suke bayyana munafuki. 6. Hikimar da ta sa Annabi (S.A.W) bai fito da munafukai ya hukunta su ba ya ci gaba da zama da su.

Épisodes
Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo
ÉcoutéTafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 27-4-1448 09-10-2026 1. Ayar ba ta kore kaddara. 2. Wasu daga cikin hikimomin da suka sa Allah ya jarrabci Muminai a Uhudu. 3. Yadda Malamai suka fassara kalmar "أو ادفعوا" . 4. Me ya sa ba a ambaci sunan wanda ya ce da munafukai ku fito ku yi yaki ba? 5. Abubuwan da suke bayyana munafuki. 6. Hikimar da ta sa Annabi (S.A.W) bai fito da munafukai ya hukunta su ba ya ci gaba da zama da su.
Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar
ÉcoutéTafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 03 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُوسَىٰ } Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano. 21/4/1448= 03/10/2026
Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu
ÉcoutéTafsirul Qur'an 7 Rabi'in Al-akhir 1448 (19_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunnah Bayan JIMSO Birnin Kudu Jihar Jigawa
Surah Taha: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu Umar
ÉcoutéTafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 02 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 9-16 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَهَلۡ أَتَىٰكَ حَدِیثُ مُوسَىٰۤ } Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano. 7/4/1448= 19/09/2026
Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo
Écouté*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 121 [Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167] { أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُوَ مِنۡ عِندِ أَنفُسِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَیۡءࣲ قَدِیرࣱ } { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 6-4-1448 18-09-2026 1. Wace nasara ce ninki biyu da Musulmi suka samu a kan kafirai? 2. Me ya sa Muminai suka yi mamakin abin da ya same su a Uhudu? 3. Duk abin da ya samu bawa na musiba, shi ya jowa wa kansa. 4. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Bada'iul Fawa'd" game da tasirin zunubai a kan…